Samba Phones

Call Contact the business

Samba Phones dealer in all kind of Phones
whatapp: 09070983525
address: no 8A maina'ura GSM plaza kasuwar yenrake opp northwest university kano

Abunda zaka fara dubawa idan kazu siyan iPhone shine Kaje setting Kataba general Kataba about Kayi scrolling zuwa kasa A...
10/07/2026

Abunda zaka fara dubawa idan kazu siyan iPhone shine

Kaje setting
Kataba general
Kataba about
Kayi scrolling zuwa kasa

Anan ne sakon yake

Ka duba indai kaga ansa
Sim locked ko carrier lock 🔐
Run oooo🏃‍♂️

Sabuda idan ka sai wannan waya wadda carrier lock che bazakasa layiba

Sai dai fa idan dama irinta kaje nema kuma kasan itache to wannan laba'asa sai ka siya

Idan ya nunama

No sim restrictions to wayarka lafiya zakasa duk wani layi da kakesun kayi anfani dashi kuma zaiyi

Daga nan zaka iya chigaba da duba abubuwan da kakesu

Samba Phones

Address

Kano

Telephone

+2349070983525

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Samba Phones posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Samba Phones:

Shortcuts

Share